326 B
326 B
gumakansu
gumakan da ke wakiltar Bel da Nebo
basu iya fanso siffofin
"Bel da Nebo ba za su iya ceton hotunansu ba"
sun tafi cikin bauta
Ishaya yayi magana akan mutanen da suke ɗauke da gumakan nan kamar ana kwashe allolin ƙarya waɗanda suke wakilta zuwa bauta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)