497 B
497 B
Makiyayina ne shi
Yahweh yayi magana game da mulkin Sairus da kare mutanen Isra'ila kamar dai Sairus makiyayinsu ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Za a sake ginata
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Bari mutane su sake gina garin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
'Bari a sake kafa harsashensa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Bari mutane su kafa harsashin gininsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)