ha_tn/isa/44/26.md

560 B

wanda ke tabbatarda maganganun bawansa wanda kuma ke sa hasashen manzanninsa su afku

Yahweh yana faɗin abu ɗaya sau biyu don jaddada cewa shi kaɗai, Yahweh, yake sa annabceannabce su cika. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Za a sake zaunawa a cikinki,

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane za su sake zama a can" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za a sake ginaku

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane za su sake gina su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)