ha_tn/isa/44/24.md

648 B

Mai fansarka

Duba yadda kuka fassara wannan kalmar a cikin Ishaya 41:14.

wanda ya yi ka daga cikin mahaifa

Yahweh yayi magana akan ƙirƙirar al'ummar Isra'ila kamar sun ƙirƙira al'ummar kamar jariri a cikin mahaifar uwarsu. Duba yadda kuka fassara makamancin magana a cikin Ishaya 44: 2. AT: "wanda ya halicce ku, kamar yadda na ƙirƙira jariri a cikin mahaifa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda shi kaɗai ya shimfiɗa samma

Yahweh yayi maganar kirkirar sammai kamar suna yarn da ya shimfida. Duba yadda kuka fassara irin wannan magana a cikin Ishaya 42: 5. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)