ha_tn/isa/44/23.md

602 B

Ku raira, ku sammai, gama Yahweh ya yi wannan

Anan Ishaya yayi magana akan bangarori daban-daban na halitta kamar su mutane kuma ya umurce su da su yabi Yawheh. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

ku zurfafan duniya

"ku mafi ƙarancin sassan duniya." Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) cewa wannan yana nufin wurare masu zurfin gaske a ƙasa kamar kogwanni ko kankara kuma ya samar da haɗuwa tare da "sammai" a cikin jumlar da ta gabata ko 2) cewa wannan yana nufin wurin matattu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)