ha_tn/isa/44/20.md

530 B

Ya yi kamar toka ya ke ci

Yahweh yayi magana akan mutumin da yake bautar gunki kamar wannan mutumin yana cin ƙushin itacen itacen da ya yi gunkin. Kamar yadda cin tokar ba ya amfanar da mutum, haka ma bautar gunki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ruɗaɗɗiyar zuciyarsa ta sa ya kauce

Zuciya tana wakiltar mutum na ciki. AT: "ya ɓatar da kansa saboda an yaudare shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Baya iya ceton kansa

"Mutumin da yake bautar gumaka ba zai iya ceton kansa ba"