ha_tn/isa/44/19.md

498 B

To ya ya zan ɗauki sauran katakon da ya rage in yi abin ƙazanta da shi domin sujada?

Yahweh ya ce ya kamata wadannan mutane su yiwa kansu wadannan tambayoyin na zance. Tambayoyin suna jiran amsoshi marasa kyau kuma suna nanata irin wautar da mutum zai yiwa waɗannan abubuwan. Wadannan tambayoyin ana iya fassara su azaman maganganu. AT: "Kada yanzu na sanya ... wani abu mai banƙyama don bauta. Kada in sunkuyar da kaina ga sandar itace." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)