342 B
342 B
domin idanunsu makafine ba su kuma gani
Yahweh yayi magana akan waɗanda basu iya fahimtar wautar bautar gumaka kamar makafi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zukatansu ba su ganewa
Anan mutane suna wakiltar ta hanyar "zukatansu." AT: "ba za su iya fahimta ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)