ha_tn/isa/44/11.md

519 B

dukkan abokan

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan yana nufin abokan tarayya na mai sana'a da ke yin gunki. AT: "duk abokan aikin mai sana'a" ko 2) wannan yana nufin waɗanda suka haɗa kansu da gunkin ta hanyar bautar shi. AT: "duk waɗanda suke bautar gunki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

za su sha kunya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "zai ji kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive

Bari su ɗauki matsayinsu tare

"Ku bar su duka su hallara a gabana"