ha_tn/isa/44/09.md

957 B

abubuwan da suke jiwa daɗi wofi ne

"gumakan da suke faranta musu rai ba su da amfani"

shaidunsu basu gani ko sanin wani abu

Wannan jumlar tana nufin waɗanda suke bautar waɗannan gumakan kuma suke da'awar cewa su shaidun gumakan ne iko. AT yana magana ne game da rashin fahimtar gaskiya kamar su makafi ne. AT: "waɗanda suke ba da shaida ga waɗannan gumakan sune kamar makafi wadanda ba su san komai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a sa su sha kunya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "za su ji kunya" ko "gumakan su za su ba su kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Wane ne za ya yi allah ko ya sarrafa gumaka da ke wofi?

Yahweh yana amfani da wannan tambayar don tsauta wa waɗanda suke yin gumaka. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Wawaye ne kawai zasu kirkiro allah ko su yi gunkin da ba shi da amfani." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)