ha_tn/isa/44/08.md

825 B

Kada ku ji tsoro ko ku firgita

Yahweh yayi amfani da maganganu iri biyu don ya ƙarfafa ƙarfafawarsa. AT: "Kada ku ji tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Ba na furta maku ba tuntuni, na kuma shelarda shi?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa shi ne wanda ya annabta abubuwan da suka faru yanzu. Ana iya fassara wannan azaman bayani. Kalmar "sanar" ma'anarta dai-dai take da "ayyanawa." AT: "Na bayyana muku waɗannan abubuwan tuntuni." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Akwai wani Allah baya gare ni?

Yahweh ya sake amfani da wata tambaya don ya nanata cewa babu wani Allah. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Babu wani Allah sai ni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)