277 B
277 B
Wane ne kamar ni? bari ya yi shela
Yahweh yayi amfani da wannan tambaya ta zance don jaddada cewa babu wani kamarsa. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Idan kowa ya yi zaton shi kaman ni ne, to ya sanar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)