ha_tn/isa/44/06.md

382 B

Yahweh mai runduna

Duba yadda kuka fassara wannan jumlar a cikin Ishaya 1: 9.

Ni ne farko, ni ne kuma ƙarshe

Wannan jimlar tana nanata yanayin Yahweh na har abada. Mai iya yiwuwa su ne 1) "Ni ne wanda na fara komai, kuma ni ne mai kawo karshen komai" ko 2) "Ni ne wanda ya rayu koyaushe, kuma nine wanda zan rayu koyaushe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)