ha_tn/isa/44/03.md

658 B
Raw Permalink Blame History

zan zubo da ruwa a bisa ƙasa mai ƙishi

Yahweh yayi magana game da bada Ruhunsa ga Israilawa kamar yana sa ruwa ya zubo da rafuka masu gudu a kan sandararriyar ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan zubo da Ruhuna a bisa zuriyarku

Yahwehi yayi maganar bada Ruhunsa ga mutane kamar dai Ruhunsa yana da ruwa wanda ya zubo musu. AT: "Zan ba Ruhuna ga zuriyarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da albarkata a bisa 'ya'yanku

Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: "Zan kwarara wa 'ya'yanku albarkata" ko "Zan ba da albarkata ga' ya'yanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)