ha_tn/isa/44/01.md

639 B

bawana Yakubu

Wannan yana nufin zuriyar Yakubu. AT: "zuriyar Yakubu, bayina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yahweh yace, shi wanda ya yi ka ya kuma nasa ka cikin mahaifa

Yahweh yayi magana akan ƙirƙirar al'ummar Isra'ila kamar sun ƙirƙira al'ummar kamar jariri a cikin mahaifar uwarsu. AT: "wanda ya halicce ku, kamar yadda na ƙirƙira jariri a cikin mahaifa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da kai kuma, Yeshurun, wanda na zaɓa

Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: "ku, Yeshurun, wanda na zaɓa, kada ku ji tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)