ha_tn/isa/43/25.md

671 B

wanda na ke share kurakuranku

Ana maganar gafarar zunubai kamar 1) share su ko share su ko 2) share rubutaccen zunuban. AT: "wanda ya gafarta maka laifukan ka kamar wanda ya goge waniabu" ko "wanda ya gafarta maka laifukan ka kamar wanda ya goge bayanan zunubai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tunawa da

"tuna"

ku kawo ƙararku, domin a tabbatar da ku marasa laifi

Yahweh ya kalubalanci mutane su ba da hujja cewa ba su da laifi daga tuhumar da ya gabatar a kansu, kodayake ya san cewa ba za su iya yin hakan ba. AT: "gabatar da shari'arku, amma ba za ku iya tabbatar da cewa ba ku da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)