ha_tn/isa/43/14.md

339 B

Mai tsarki na Isra'ila

Duba yadda kuka fassara wannan jumlar a cikin Ishaya 1: 4.

yi aike a Babila na turasu

Ana iya samarda abin da kalmar "aika" a fassara. AT: "Na aika sojoji zuwa Babila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kai su dukka 'yan gudun hijira

"ka saukar da dukkan mutanen Babila 'yan gudun hijira"