ha_tn/isa/43/12.md

638 B

babu wanda za ya ceci wani daga hannuna

Anan kalmar “hannu” tana wakiltar ikon Yahweh. AT: "babu wanda zai iya ceton kowa daga hannuna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wane ne za ya canza?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar yana cewa babu wanda zai iya juya hannunsa. Ana iya fassara shi azaman bayani. Juyawa baya yayi yana wakiltar dakatar dashi daga yin wani abu. Duba yadda kuka fassara makamancin kalmar a cikin Ishaya 14:27. AT: "babu wanda zai iya mayar da ita." ko "ba wanda zai iya dakatar da ni." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])