ha_tn/isa/43/10.md

505 B

Kafin ni babu wani allah da a ka yi

Anan kalmar "kafa" tana nuna cewa Yahweh yana magana ne game da gumakan da mutane suka yi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Babu wani daga cikin gumakan da mutane suka kirkira da ya kasance a gabana" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kuma ba za ayi wani ba bayana

"babu wani daga cikin waɗancan allohi da zai wanzu bayan ni"

babu wani mai ceto sai ni

"Ni kadai zan iya cetonka"