ha_tn/isa/43/06.md

526 B

dukkan wanda ake kira da sunana

Anan don a kira shi da sunan wani yana wakiltar kasancewa na wannan mutumin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "duk wanda na kira da suna na" ko "duk wanda yake nawa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

wanda na halitta domin ɗaukakata, wanda na yi, I, wanda na halitta

Duk waɗannan suna nufin abu ɗaya kuma suna jaddada cewa Allah ne ya yi mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)