ha_tn/isa/43/02.md

719 B

Sa'ad da ka bi ta cikin ruwaye, zan kasance tare da kai; ta cikin koguna kuma, ba za su sha kanka ba

Waɗannan maganganun guda biyu ma'anarsu ɗaya ce kuma suna ƙarfafa cewa mutane ba za su sami lahani ba saboda Yahweh yana tare da su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ba za ka ƙone ba

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "ba zai ƙone ku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na ba da Masar diyya a kanka, Itiyofiya da Seba misanya dominka

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna jaddada cewa Yahweh zai ba magabcin Isra'ila damar cinye waɗannan al'umman maimakon Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)