ha_tn/isa/41/25.md

513 B

Na ta da wani daga arewa

Yahweh yayi maganar nada mutum kamar ya tayar da mutumin. AT: "Na nada guda ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shi wanda ya yi kira bisa sunana

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) cewa wannan mutumin ya roƙi Yahweh don nasararsa ko 2) cewa wannan mutumin yana bauta wa Yahweh.

Babu ɗayansu da ya yi dokar haka, i, ba kuwa wanda ya ji kuna faɗar wani abu

"Lallai, babu wani daga gumaka da ya hukunta shi. Lallai, ba wanda ya ji ku gumakan suna faɗin wani abu"