ha_tn/isa/41/21.md

230 B

Muhimmin Bayani:

A cikin waɗannan ayoyin, Yahweh yana ba'a da mutane da gumakansu. Yana ƙalubalantar gumaka don faɗin abin da zai faru a nan gaba, amma ya san ba za su iya ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)