314 B
314 B
da gawo su tsiro a jeji, da itacen ci-zaƙi, da itacen zaitun
Waɗannan nau'ikan bishiyoyi ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
hannun Yahweh ya yi wannan
Anan kalmar "hannu" tana wakiltar Yahweh da kansa. AT: "Yahweh ya yi wannan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)