ha_tn/isa/41/17.md

265 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana magana ne game da mutanen da suke cikin tsananin buƙata kamar suna ƙishi ƙwarai, da kuma tanadin da ya yi musu kamar ya sa ruwa ya bayyana a wuraren da yawanci ba zai bayyana ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)