ha_tn/isa/41/14.md

947 B
Raw Permalink Blame History

kai tsutsa Yakubu, da ku mutanen Isra'ila

Anan "Yakubu" da "mutanen Isra'ila" ma'ana ɗaya ce. AT: "Ya ku mutanen Isra'ila da kuke kamar tsutsotsi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Mai Tsarki na Isra'ila

Duba yadda kuka fassara wannan jumlar a cikin Ishaya 1: 4.

zan sa ku zama kamar ceburin sussuka mai kaifi, sabo mai baki biyu

Yahweh yayi magana game da baiwa Israila damar cin magabtansu kamar yana mai da alummar masussuka wanda zai daidaita tsaunuka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ku sussuke tsaunuka ku lalatar da su

Wannan kwatanci ne na biyu. Tsaunuka kwatanci ne na hatsi, kuma hatsi masussuka ishara ce ga Israilawa da suka ci ƙasashe maƙiyan maƙiyan da ke kusa da su. AT: "zaku tumɓi maƙiyanku ku fatattake su kamar hatsi ne, duk da cewa sun yi ƙarfi kamar duwatsu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])