ha_tn/isa/41/12.md

189 B

Gama Ni, Yahweh Allahnku, zan riƙe ka da hannun dama

Ana magana akan Yahweh yana taimakon Isra'ilawa kamar yana riƙe da hannun dama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)