ha_tn/isa/41/11.md

282 B

Duba, za su ji kunya da ƙasƙanci, dukkan su da suke fushi da kai

"duk waɗanda suka yi fushi da kai za su ji kunya da kunya"

za su zama ba komai ba za su kuma lalace, waɗannan da suke gãba da kai

"waɗanda suka yi hamayya da ku za su zama kamar komai kuma za su hallaka"