ha_tn/isa/41/08.md

519 B

kai wanda na kawo ka daga maƙurar duniya

Waɗannan layuka biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna jaddada cewa Yahweh yana dawo da Isra'ilawa zuwa ƙasarsu daga ƙasashe masu nisa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Na zaɓe ka ban kuma ƙi ka ba

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Jumla na biyu a cikin maganganu marasa kyau abin da na farko ya faɗi a cikin kyakkyawar magana. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])