ha_tn/isa/41/05.md

392 B

Tsibira

Kuna iya fassara "tsibirai" kamar yadda kuka fassara "yankunan bakin teku" a cikin Ishaya 41:1.

ƙarshen duniya

Wuraren da suke nesa da duniya ana maganarsu kamar su ne wuraren da duniya ta kare. A "wurare mafi nisa na duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Suna buga ƙusoshi masu ƙarfi domin kada su tuntsure

Anan "shi" yana nufin gunkin da suka yi.