ha_tn/isa/41/03.md

669 B

Yana biye da su har ma ya wuce lafiya

"Mai mulki daga gabas yana bin al'umman duniya"

Wane ne yasa wannan ya faru kuma su wane ne suka yi waɗannan ayyuka?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa shi ne ya yi waɗannan abubuwa. AT: "Na aiwatar kuma na cika waɗannan ayyukan." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wane ne ya kirawo tsararraki tun daga farko?

Anan kalmar "tsararraki" tana wakiltar duk tarihin ɗan adam, wanda Yahweh ya ƙirƙira kuma ya tsarashi cikin tarihi. Tambayar magana tana jiran amsar, Yahweh. AT: "Na tattara al'ummomin bil'adama tun daga farko." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)