ha_tn/isa/41/01.md

736 B

Ku yi shiru ku kasa kunne gare ni

Anan "ni" yana nufin Allah.

bari su matso kusa su yi magana; bari mu taru ga yin jayayya a kan saɓanin

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Na biyu yayi bayanin dalilin na farko. AT: "to, bari su zo kusa don su yi magana kuma su yi magana da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ya maida su ƙura da takobinsa, kamar ciyawar da iska ta hure da bakansa

Mayar da su turɓaya da tattaka magana ce ko ƙari don lalata duk abin da mutanen waɗannan ƙasashe suka yi. Sojojin mutum ɗaya daga gabas za su ci waɗannan ƙasashe da warwatsa mutane a sauƙaƙe. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])