318 B
318 B
Gama Lahira ba ta yi maka godiya; mutuwa ba ta yabonka
Anan "Lahira" da "mutuwa" suna nufin "mutanen da suka mutu." AT: "Ga waɗanda suke cikin Lahira ba sa gode muku; matattu ba sa yabonku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda suka tafi can cikin rami
"wadanda suka gangara zuwa kabari"