ha_tn/isa/38/16.md

442 B

ka dawo mani da raina

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kuna iya mayar min da raina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin ka jefar da dukkan zunubaina bayanka

Hezekiya yayi maganar Yahweh yana gafarta zunubansa kamar abubuwa ne waɗanda Yahweh ya yar da a baya kuma ya manta da su. AT: "Gama kun gafarta zunubaina duka kuma baku sake tunanin su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)