ha_tn/isa/38/09.md

512 B

tsakanin ƙarshen rayuwata

"cewa kafin na tsufa." Wannan yana nufin mutuwa a tsakiyar shekaru, kafin tsufa.

zan koma daga ƙofofin Lahira

Wannan yana maganar mutuwa kamar Lahira masarauta ce da ke da ƙofofin da mutum zai shiga. AT: "Zan mutu kuma in tafi Lahira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan ƙarashe sauran shekaru a can

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kafin in rayu duk tsawon shekaruna zan tafi kabari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)