ha_tn/isa/38/07.md

200 B

matakan Ahaz

Ana kiran waɗannan matakala ta wannan hanyar domin an gina su ne lokacin Ahaz yana sarki. Kuna iya bayyana wannan bayanin a sarari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)