ha_tn/isa/36/21.md

446 B

wanda ya ke bisa iyalin

Wannan karin magana yana nufin cewa shi ne mai lura da al'amuran gidan sarauta. AT: "mai kula da gidan sarauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

da tufaffinsu a kekkece

Fādawan Hezekiya suka yayyage tufafinsu don nuna baƙin ciki da baƙin ciki. Ana iya bayyana ma'anar wannan. AT: "tare da tufafinsu da yage saboda suna cikin damuwa matuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)