ha_tn/isa/36/09.md

957 B

To yanzu, na tafi can ba tare da Yahweh ba in tasar wa wannan ƙasar, har in lalatar da ita?

Babban kwamandan ya yi amfani da wata tambaya don yi wa Hezekiya da mutanen Yahuda ba'a. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Na zo nan tare da umarnin Yahweh don halakar da Yerusalem." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

ba tare da Yahweh ba

Anan "Yahweh" yana nufin umarnin Yahweh. AT: "ba tare da umarnin Yahweh ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

in tasar wa wannan ƙasar, har in lalatar da ita? Yahweh yace da ni, ''Ka faɗawa wannan ƙasar har ka lalatar da ita.''

Wannan yana nufin fada da mutane da haifar da barna a wurin da suke zaune. ƙasar da aka ambata a nan ita ce Yerusalem. AT: "a kan wannan mutanen kuma ku lalatar da ƙasarsu ... Kai wa waɗannan mutane hari kuma ku lalata ƙasarsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)