ha_tn/isa/36/01.md

811 B

Senakerib sarkin Asiriya, ya tasar wa dukkan biranen

Anan Sennacherib yana wakiltar kansa da sojojinsa. AT: "Sennacherib da rundunarsa ... sun afka wa dukkan garuruwa masu garu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

aika da babban shugaban soja

Wasu juyi na Littafi Mai-Tsarki sun fassara wannan da "Rabshakeh." Wannan kalmar Asiriya ce ga ɗaya daga cikin manyan shugabannin sojoji a Asiriya.

a babbar hanyar filin da masu wankin

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan sunan da ya dace da mutane ke kiran filin da shi ko 2) wannan sunan gama gari ne da mutane suka saba magana game da filin, "masu wanki filin" ko "filin da maza ke wanke ulu" ko "filin da mata suke wankin tufafi." Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 7: 3. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)