ha_tn/isa/35/10.md

658 B

Baratattun Yahweh

Yin "fansa" na nufin "ceto". Wannan yana nufin mutanen da Yahweh ya cece. AT: "Waɗanda Yahweh ya cece su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

madawwamin farinciki zai kasance a kansu

Wannan yana amfani da kan mutum don nufin mutum gaba ɗaya. AT: "za su sami farin ciki na har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

baƙinciki da ajiyar zuciya za su shuɗe

Wannan yana magana ne game da mutane ba sauran baƙin ciki da nishi ta hanyar ba da waɗannan motsin zuciyar mutum ikon gudu. AT: "ba za su ƙara yin baƙin ciki da nishi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)