ha_tn/isa/35/05.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Wadannan ayoyin sun fara bayanin makomar daukaka ga mutanen Allah.

Sa'an nan idanun makafi za su gani

"Makaho" yana nufin mutanen da suke makafi. Ana kiransu da “idanunsu” don jaddada warkaswar su. AT: "makafi zasu gani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

Sa'an nan gurgu zai yi tsalle kamar barewa

Barewa na iya yin tsalle nesa da nesa. Yin tsalle kamar barewa babban ƙari ne saboda iya motsi cikin sauri da sauƙi. AT: "gurgu ne zai yi tsalle" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])

koguna kuma cikin jeji

Ana iya samar da fi'ilin da aka fahimta. AT: "koramu za su gudana a cikin jeji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ƙasa mai ƙishin ruwa kuma zata zama maɓuɓɓugar ruwa

Wannan yana nufin cewa maɓuɓɓugan ruwa zasu bayyana a cikin sandararriyar ƙasa. Cikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: "maɓuɓɓugan ruwa za su bayyana a cikin ƙasa mai ƙishi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)