ha_tn/isa/35/01.md

807 B

Jeji da Hamada za su yi farin ciki

Waɗannan jimlolin biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Wadannan wurare an bayyana su da cewa suna da farin ciki, kamar yadda mutum yake murna, saboda sun sami ruwa kuma suna fure. AT: "Zai zama kamar jeji da Araba suna murna kuma hamada za ta yi farin ciki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

ta yi murna da farin ciki da waƙa

Wannan yana maganar hamada kamar tana murna da waka kamar mutum. AT: "zai zama kamar komai yana murna da waka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

za su ga ɗaukakar Yahweh, mafificiyar ɗaukakar Allahnmu

Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada bayyanar Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)