ha_tn/isa/34/11.md

457 B

Kamar yadda mai gini ya ke amfani da igiyar gwaji haka zai auna ƙasar domin rusarwa da hallakarwa

Wannan yana magana ne game da Yahweh kamar dai shi mai kirki ne kamar yadda yake kawo hallaka a Idom. AT: "Yahweh zai auna wannan ƙasar a hankali; zai auna ta ne don yanke shawarar inda zai haifar da lalacewa da lalacewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukkan hakimanta ba za su zama komai ba

"Manyan Idomawa ... sarakunan Idom"