ha_tn/isa/34/07.md

520 B

Ƙasarsu za ta bugu da jini

Wannan yana bayanin yawan jinin da zai jika a ƙasa ta hanyar kwatanta ƙasar da maye. AT: "Ƙasarsu za ta jike da jini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ƙurarsu za ta yi ƙiba da kitse

Anan "ƙura" na nufin datti a ƙasa. Wannan yana bayanin yawan kitsen da zai jika cikin datti ta hanyar kwatanta shi da mutumin da ya zama mai daga yawan cin kitse na dabbobi. AT: "datti zai cika da kitsen dabbobi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)