ha_tn/isa/34/05.md

1.1 KiB

Sa'ad da takobina ya sha ya ƙoshi a sama

Yahweh ya bayyana kansa a matsayin jarumi mai ɗaukar takobi. Kalmar "sha ta cika" tana magana ne game da takobin Yahweh kamar dai mutum ne wanda ya ci ya ƙoshi. Yahweh yayi amfani da wannan hoton don ya nanata cewa za a yi halaka mai yawa a sama kuma a faɗi yadda aka gama. AT: "idan na gama lalata abubuwa a sama" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

yanzu zai gangara a kan Idom, akan mutanen da na keɓe domin hallakarwa

Kalmar "shi" tana nufin takobin Yahweh. Wannan yana ci gaba da kwatanci game da Yahweh yana lalata abubuwa da takobi. AT: "Zan zo in hukunta mutanen Idom, mutanen da na keɓe domin in hallaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama Yahweh yana da hadaya a Bozra da kuma babban yanka a ƙasar Idom

Za a iya bayyana kalmomin "sadaukarwa" da "yanka" a nan kamar kalmomin aiki. AT: "Gama Yahweh zai sadaukar da mutane da yawa a Bozra kuma ya kashe mutane da yawa a ƙasar Edom" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)