ha_tn/isa/34/03.md

557 B

Za a jefar da gawawwakin matattunsu waje

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ba wanda zai binne mamatan su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duwatsu kuma za su shanye jininsu

"Za a rufe duwatsu cikin jininsu"

za a naɗe sammai kamar naɗaɗɗen littafi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Wannan yana kwatanta abin da Yahweh zai yi a sama ga mutumin da yake mirgina gungurawa. AT: "Yahweh zai narkar da sararin samaniya kamar yadda mutum yake nade nadewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)