ha_tn/isa/34/01.md

596 B

Duniya da dukkan cikarta dole su saurara

Wannan shine na biyu na jimloli guda biyu masu layi daya. Ana iya samar da kalmomin da aka fahimta a cikin wannan jumlar. AT: "duniya, da duk abubuwan da suka zo daga gare ta dole ne su saurara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ya hallakar da su gaba ɗaya, ya bashe su ga yanka

Sau da yawa annabawa suna magana akan abubuwan da zasu faru a nan gaba kamar dai sun riga sun faru. Wannan ya jaddada taron tabbas zai faru. AT: "zai hallaka su gaba daya, zai ba da su ga yanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)