ha_tn/isa/33/15.md

337 B

Shi wanda ya ke tafiya

Anan tafiya tana nufin zama. AT: "Wanda ya rayu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda ke ƙin ribar zilama

Za a iya nuna kalmar jumlar "ribar zalunci" azaman kalmar magana. AT: "wanda ya ƙi dukiyar da ke zuwa daga cutar wasu mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)