ha_tn/isa/33/09.md

823 B

Ƙasar tana makoki

Wannan yana maganar ƙasar ta bushe kamar dai mutum ne yake makoki. AT: "ƙasar ta bushe kuma shuke-shuke nata bushewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kunyata ta kuma yi yaushi

Anan "Lebanon" tana wakiltar bishiyar Lebanon. Wannan yana magana ne akan bishiyoyi suna bushewa kuma suna ruɓewa kamar suna mutumin da yake jin kunya. Madadin fassara: "Itatuwan Lebanon suna bushewa kuma suna lalacewa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Bashan kuma da Karmel sun kakkaɓe ganyayensu

Anan Bashan da Karmel suna wakiltar bishiyoyin su. AT: "babu sauran ganye akan bishiyun a cikin Bashan da Karmel" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])