ha_tn/isa/33/02.md

300 B

kowacce safiya

Wannan yana nufin duk ranar, ba kawai safiya ba. AT: "kowace rana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

a lokacin wahala

Wannan yana nufin lokutan da suke fuskantar matsala. AT: "" lokacin da muke da matsala "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)